All stories tagged :
News
Featured
Gwamnan Bauchi Bala Mohammed Ya Sauya Sheka Zuwa APM Daga PDP
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed, ya fice daga jam’iyyar PDP tare da komawa jam’iyyar APM, bayan shawarwari da suka dauki makonni.Ya sanar da matakin ne a ranar Asabar a Fadar Gwamnati, yayin da rikicin cikin gida ke ci gaba da dabaibaye PDP.







![BBNaija: Gedoni will propose to me with ring 'on 99 day' - Khafi tells Omoshola [VIDEO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/08/BBNaija-Gedoni-will-propose-to-me-with-ring-on-99-day-Khafi-tells-Omoshola-VIDEO.jpg)
![Falz only Nigerian rapper nominated for BET Hip Hop awards 2019 [ FULL LIST]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/09/Falz-only-Nigerian-rapper-nominated-for-BET-Hip-Hop-awards-2019-FULL-LIST.jpg)





