All stories tagged :
News
Featured
Trump: Ni Da Netanyahu Za Mu Yanke Shawarar Kawo Karshen Yaƙi...
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa kawo ƙarshen yaƙin da ake yi da Iran zai buƙaci amincewarsa tare da ta firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu.Jaridar The Times of Israel ta ruwaito cewa Trump ya faɗi hakan ne yayin wata tattaunawa ta waya da aka yi da shi, inda ya...


![BREAKING: Boko Haram kills top commander planning to surrender with 300 hostages [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/09/BREAKING-Boko-Haram-kills-top-commander-planning-to-surrender-with-300-hostages-PHOTO.jpg)













