All stories tagged :
News
Featured
Matatar Dangote Ta Rage Farashin Fetur Da Dizal
Matatar Dangote Petroleum Refinery ta sanar da rage farashin litar fetur da take sayarwa ga dillalai daga N1,215 zuwa N1,165, wanda ya nuna ragin N50 kan kowace lita.Haka kuma, kamfanin ya rage farashin dizal daga N1,650 zuwa N1,570 kan kowace lita, wato ragin N80.A cikin wata sanarwa, matatar ta...
















