All stories tagged :
News
Featured
Jam’iyyar APC Ta Karyata Jita-Jitar Sauya Shettima A Matsayin Mataimakin Shugaban...
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi watsi da rahotannin da ke yawo a kafafen yada labarai da ke cewa ana shirin sauya Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, a matsayin abokin takarar Shugaba Bola Ahmed Tinubu gabanin zaben shekarar 2027.Jam’iyyar ta bayyana hakan ne a wata sanarwa da sakataren...



![EFCC raid Club 360 in Ibadan, arrests 89 ‘yahoo’ boys [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/01/1579528355_EFCC-raid-Club-360-in-Ibadan-arrests-89-‘yahoo’-boys-PHOTOS.jpg)









