All stories tagged :
News
Featured
Sojojin Najeriya Sun Karyata Labarin Cewa ‘Yan Bindiga Sun Kwace Makamai...
Rundunar Sojin Najeriya ta karyata rahotannin da ke cewa ‘yan bindiga sun kai hari kan dakarunta a Obanla, Jihar Kwara, inda suka kwace bindigogi da harsasai.A wata sanarwa da Lieutenant Colonel Polycarp Okoye, Mataimakin Daraktan Hulɗa da Jama’a na Rundunar Sojoji ta Division ta 2, ya fitar a ranar...