All stories tagged :
News
Featured
An kashe Fulani Makiyaya 3 a jihar Filato
Fulani makiyaya da basu gaza uku ba aka kashe tare da jikkata wasu biyu a wani sabon farmaki da aka kai a wajejen kauyen Bangai dake ƙaramar hukumar Riyom ta jihar Filato.
Yahaya Musa, sakataren kungiyar Fulani makiyaya ta Miyetti Allah Cattle Breeders Association of Nigeria a Riyom shi ne...





![EFCC nabs Yahoo boys in Edo, seizes 26 phones, cars [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/05/1557087061_EFCC-nabs-Yahoo-boys-in-Edo-seizes-26-phones-cars-PHOTOS.png)









