All stories tagged :
News
Featured
Trump Ya Ce Amurka Na Yin Ƙoƙari A Yaƙin Iran
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce ƙasarsa na ci gaba da yin “ƙoƙari” a yaƙin da take yi da Iran.Trump ya bayyana haka ne yayin da yake zantawa da manema labarai a jihar Florida. Ya ce a cikin kwanaki uku kacal, sojojin Amurka sun nutsar da jiragen ruwan Iran...
















