All stories tagged :
News
Featured
An sake samu faduwar tankar mai a jihar Niger
Wata tankar man fetur dake makare da mai ta fadi akan titin Lambata-Lapai-Agaie dake jihar Niger inda hakan ya jefa tsoro da zullumi a zukatan mazauna yankin.
Jaridar Daily ta gano cewar tankar man ta taso ne daga birnin Lagos akan hanyarta ta zuwa Kano ta jirkice ta fadi da...
















