All stories tagged :
News
Featured
Ba Wanda Zai Iya Sayata A Siyasa – Kwankwaso
Jagoran jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa ba za a iya saya ko rinjayar sa da kuɗi a harkar siyasa ba, yana mai jaddada cewa shi “ba shi da farashi”.Kwankwaso ya yi wannan furuci ne yayin da yake tsokaci kan wasu...
















