All stories tagged :
News
Featured
An Gurfanar Da Mutum 24 Kan Kisan Wata Mata A Kaduna
Rundunar ’yan sandan jihar Kaduna ta gurfanar da mutum ashirin da huɗu a gaban kotu bisa zargin hannu a kisan wata mata da aka zarga da satar yaro a yankin Maraban Jos.Kakakin rundunar, Mansir Hassan, ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Talata.Lamarin ya faru ne...


![BREAKING: Hijab-wearing female students bar from UI school [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/11/1542287341_BREAKING-Hijab-wearing-female-students-bar-from-UI-school-PHOTOS.jpg)













