All stories tagged :
News
Featured
Sojoji Sun Lalata Cibiyar Ƙera Makamai Ta Haram A Kebbi
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa dakarunta na Operation FANSAN YAMMA sun gano tare da lalata wata haramtacciyar cibiyar ƙera makamai a jihar Kebbi.A wata sanarwa da jami’in yaɗa labarai na rundunar sashe na 2, Laftanar Kanal Aliyu Danja ya fitar, ya ce dakarun sun kai samamen ne bayan...














