All stories tagged :
News
Featured
NNPCL Ta Ƙara Farashin Man Fetur Zuwa N905 A Kan Kowace...
Kamfanin Mai na Ƙasa (NNPCL) ya ƙara farashin man fetur (Premium Motor Spirit) a wasu wuraren sayar da mai da yake da su a babban birnin tarayya Abuja.Rahotanni sun bayyana cewa shagunan NNPCL da ke Wuse Zone 6 da Zone 4 sun ɗaga farashin man daga N890 zuwa N905...