All stories tagged :
News
Featured
Ƴan Fashi Sun Harbi Wanda Suka Sace Bayan Sun Gano Ba...
Rundunar ‘yan sandan jihar Delta ta kama wasu mutum uku da ake zargi da sace wani matashi, inda suka harbe shi a ƙafa bayan sun gano cewa ba shi da isasshen kuɗi a asusun bankinsa.Mai magana da yawun rundunar, DSP Bright Edafe, ya bayyana cewa wanda ake zargin sun...