All stories tagged :
News
Featured
Uba da yarsa sun faÉ—a rijiya sun mutu a Kano
Wani uba da kuma matashiyar yarsa sun rasa rayukansu bayan da suka fada wata tsohuwar rijiya a kauyen Yancibi dake karamar hukumar Tsanyawa ta jihar Kano.
Lamarin da ya faru a ranar Talata ya rutsa da Abubakar Abdullahi mai shekaru 45 da kuma yarsa Fiddausi mai shekaru 15.
A cewar mai...
















