All stories tagged :
News
Featured
Wani Tsohon Fursuna Ya Hallaka Budurwarsa Saboda Bashin Naira 100,000
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Ondo ta kama wani tsohon fursuna mai shekaru 37 da ake zargi da kashe masoyiyarsa bayan rikici ya barke tsakaninsu kan bashin Naira 100,000 da ta ba shi.Wanda ake zargin mai suna Ademola Omokinwa, ya lakada wa budurwarsa mai suna Joy Jimoh duka har ta...