All stories tagged :
News
Featured
Kotu ta yanke wa mutane 4 hukuncin kisa kan harin da...
Babbar Kotun Tarayya dake zamanta a birnin tarayya Abuja ta yanke wa mutane 4 hukunci a cikin mutane biyar da suka kai harin ta'addanci a wata coci dake garin Owo na jihar Ondo.
Mai shari'a, Emeka Nwite ne ya yanke wa mutanen huÉ—u hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan ya...








![Nigerians, policemen scoop fuel near Army barracks as tanker falls in Lagos [Video]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/02/Nigerians-policemen-scoop-fuel-near-Army-barracks-as-tanker-falls-in-Lagos-Video.jpeg)






