All stories tagged :
News
Featured
Mayakan ISWAP sun kashe sojoji da Civilian JTF a harin kwanton...
Mayakan kungiyar yan ta'addar ISWAP sun kai harin kwanton bauna kan jerin ayarin motocin dakarun sojan Najeriya da kuma Civilian JTF.
Lamarin ya faru ne a ranar Juma'a akan hanyar Damboa a wajejen Wajiroko dake jihar Borno.
Binciken da jaridar The Cable ta gudanar ya gano cewa mayakan na ISWAP sun...










