All stories tagged :
More
Featured
Dakaru Sun Dakile Harin ISWAP Kan Sansanin Soji A Borno
Dakarun Operation Hadin Kai sun dakile wani hari da mayaƙan ƙungiyar ISWAP suka kai kan sansanin soji da ke Logomani a ƙaramar hukumar Ngala ta jihar Borno.Rahotanni sun ce an kashe mayaƙa da dama a yayin artabun, sai dai soja 1 ya rasa ransa, yayin da wasu motocin yaƙi...



![FAAC: FG, States, LGs share N762.5bn for June [See breakdown]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/07/FAAC-FG-States-LGs-share-N762.5bn-for-June-See-breakdown.png)












