All stories tagged :
More
Featured
INEC Ta Yi Watsi Da Kiran A Sauke Shugabanta
Hukumar zaɓen Najeriya (INEC) ta yi fatali da kiraye-kirayen da wasu ke yi na a sauke shugabanta, Farfesa Joash Amupitan, daga muƙaminsa.A cikin wata sanarwa da ta fitar, hukumar ta bayyana irin waɗannan kiraye-kirayen a matsayin hari ga dokokin da suka kafa ta.A ranar Alhamis ne jam’iyyar ADC mai...





![Buhari, Gowon meet in Aso Rock [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/05/1557794400_Buhari-Gowon-meet-in-Aso-Rock-PHOTOS.jpg)










