All stories tagged :
More
Featured
Babu inda zamu je daga jam’iyar PDP a cewar Saraki
Tsohon gwamnan jihar Kwara, Abubakar Bukola Saraki ya ce nan da watanni kadan za a warware rikicin da ya dabaibaye jam'iyar PDP.
Ya dage cewa kan jam'iyar a hade yake kuma har yanzu tana da karfi.
Saraki ya bayyana haka ne a ranar Juma'a a wurin taron matasan jam'iyar PDP da...




![Couple welcomes quadruplets after 15 years of childlessness in Jos [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/08/1564732036_Couple-welcomes-quadruplets-after-15-years-of-childlessness-in-Jos-PHOTOS.jpeg)










