All stories tagged :
More
Featured
Mataimakin Gwamnan Taraba Aminu Alkali Ya Dawo Bayan Rashin Ganinsa na...
Mataimakin Gwamnan Jihar Taraba, Aminu Alkali, ya dawo Jalingo, babban birnin jihar, bayan dogon lokaci ba a ganshi ba.Rahotanni sun bayyana cewa Alkali ya sauka ne a filin jirgin sama na Yalo, sannan aka kai shi gidan gwamnati cikin rakiyar motoci guda hudu.Wata gajeriyar bidiyo ta bayyana a kafafen...