All stories tagged :
More
Featured
Kungiyar Fulani Ta Zargi ‘Yan Bindigar Berom Da Kai Musu Hare-Hare...
Kungiyar Gan Allah Fulani Development Association (GAFDAN) ta sake zargin wasu kungiyoyin matasa da ta kira ‘yan bindigar Berom da kai hare-hare kan makiyaya Fulani tare da kashe shanunsu a wasu yankuna na Jihar Filato.A wata sanarwa da kungiyar ta fitar a ranar Talata, ta ce an samu hare-hare...


![EFCC arrests operators of ‘yahoo academy' in Akwa Ibom [Photos]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/12/EFCC-arrests-operators-of-‘yahoo-academy-in-Akwa-Ibom-Photos.jpeg)













