All stories tagged :
More
Featured
Hukumar Kwastam ta Najeriya ta yi wa jami’anta 1,419 ƙarin matsayi
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta amince da karin girma ga ma’aikata 1,419 masu matsayi na ƙananan jami’ai a hukumar.Haka zalika, Hukumar Kwastam ta shiyya ta Ogun 1 ta gudanar da taron tsare-tsare tare da shugabannin ƙungiyar Ƙwararrun Editoci da Masu Ilimin Jama’a (NASRE) a ofishinta, inda suka tattauna...