All stories tagged :
More
Featured
Jami’an tsaro sun kama barayin danyen mai 69 a Neja Delta
Dakarun Sojan Najeriya rundunar runduna ta 6 sun samu nasarar kama barayin danyen man fetur su 69 a yankin Neja Delta.
Har ila dakarun sojan sun samu nasarar kwace lita 32,000 na man da aka tace.
Hakan na zuwa ne dai-dai lokacin da rundunar ke cigaba da zafafa yakin da take...