All stories tagged :
More
Featured
Tinubu ya sanya wa jami’ar lafiya ta Azare sunan Sheikh Dahiru...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da sauya sunan Jami’ar Kiwon Lafiya ta Tarayya da ke Azare zuwa Jami’ar Sheikh Dahiru Usman Bauchi, domin karrama marigayi fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Bauchi.Tinubu ya sanar da wannan matsaya ne a ranar Asabar yayin ziyarar ta’aziyya da ya kai...
















