All stories tagged :
More
Featured
Obasanjo Ya Shawarci Ƴan Najeriya Da Kada Su Cire Rai Daga...
Tsohon Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya ce ‘yan Najeriya kada su taba cire rai game da makomar kasar duk da wahalhalun tattalin arzikin da ake ciki.A wata hira da aka yi da shi a Arise TV a ranar Litinin, Obasanjo ya bayyana kansa a matsayin mutum mai cike da...