All stories tagged :
More
Featured
Farashin Fetur Ya Sauka A Gidajen Man MRS Zuwa Naira 1318
Kamfanin MRS da ke samun goyon bayan matatar Dangote ya rage farashin man fetur zuwa naira 1318 a kowace lita a gidajen mansa da ke Abuja, matakin da ya sa farashin ya yi ƙasa da na sauran manyan masu sayar da mai.Rahotanni sun nuna cewa an saukar da farashin...











![Petrol tanker falls into ditch in Ogun [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/Petrol-tanker-falls-into-ditch-in-Ogun-PHOTO-696x522.jpg)




