All stories tagged :
More
Featured
Katsina: ’Yan Fashi Sun Kai Hari A Kauyen Dinkawa, Sun Sace...
’Yan fashi sun kai hari a daren Lahadi a kauyen Dinkawa dake karamar hukumar Charanchi a jihar Katsina, inda suka sace mutane biyar sannan suka yi fashin wasu shanu.Wani masani kan harkokin tsaro, Bakatsine, ya bayyana lamarin a wani rubutu a shafin X a ranar Litinin.A cewar Bakatsine, harin...













