All stories tagged :
More
Featured
Sojoji sun ceto mutane biyu da aka yi garkuwa da su...
Dakarun shiya ta 2 na rundunar Operation Enduring Peace (OPEP) sun samu nasarar ceto wasu mutane biyu da aka yi garkuwa da su a ƙaramar hukumar Kanam dake jihar Filato.
Har ila yau dakarun sun yi nasarar kashe mutane biyu masu garkuwar.
Zagazola Makama dake wallafa bayanai kan sha'anin tsaro ya...




![Buhari, Gowon meet in Aso Rock [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/05/1557794400_Buhari-Gowon-meet-in-Aso-Rock-PHOTOS.jpg)










