All stories tagged :
More
Featured
Gwamnan Kwara Ya Karɓi Mutane 23 Da Aka Ceto Daga Ƙungiyoyin...
Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya karɓi mutane 23 da sojojin Najeriya suka ceto a ranar Talata, a Hedkwatar Rundunar Sojojin 22 Armoured Brigade dake Ilorin, babban birnin jihar.Mutanen da aka ceto sun samu 'yanci ne bayan wani aiki na soja da aka tsara tare da haɗin gwiwar jami’an...
















