All stories tagged :
More
Featured
Sanata Godiya Akwashiki daga jihar Nasarawa ya mutu a India
Godiya Akwashiki sanata dake wakiltar mazabar arewacin jihar Nasarawa majalisar dattawa ta Najeriya ya mutu a kasar India bayan da ya yi fama da jinya.
Akwashiki ya rasu yana da shekaru 52 a duniya.
Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya, NAN ya rawaito wata majiya ta iyalan marigayin na cewa dan majalisar dattawan...














