All stories tagged :
More
Featured
’Yan Najeriya Sun Amince Gwamnatin APC Ta Gaza – ADC
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta ce ’yan Najeriya sun cimma matsaya cewa gwamnatin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta gaza wajen tafiyar da mulkin ƙasar.Mai magana da yawun jam’iyyar na ƙasa, Abdullahi, ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a yayin wata hira da aka yi da shi a...















