All stories tagged :
More
Featured
Amurka Ta Yi Iƙirarin Raunata Sabon Jagoran Addinin Iran
Sakataren tsaron Amurka, Pete Hegseth, ya bayyana cewa an raunata jagoran addinin Iran, Mojtaba Khamenei, kuma akwai yiwuwar an illata shi. Sai dai editan labaran ƙasashen waje na BBC ya ce ba a tabbatar da hakan ba.Hegseth ya yi wannan iƙirari ne lokacin da ya kafa hujja kan sanarwar...












