All stories tagged :
More
Featured
FRSC Ta Tabbatar Da Mutuwar Mutane Tara A Hatsarin Mota A...
Hukumar kiyaye hadurra ta ƙasa (FRSC) reshen Jihar Bauchi ta tabbatar da mutuwar fasinjoji tara tare da jikkatar wasu mutum goma a wani mummunan hatsarin mota da ya faru a jihar.Kwamandan sashen FRSC na jihar, CC Apaji Danladi Boyi, ya bayyana hakan yayin da yake zantawa da manema labarai...



![NYSC loses Kazaure, gets Ibrahim, as Army approves new postings [See List]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/04/NYSC-loses-Kazaure-gets-Ibrahim-as-Army-approves-new-postings-See-List.jpg)












