All stories tagged :
More
Featured
Houthi Sun Kai Hari Kan Matatar Man Saudiyya
Mayakan Houthi na Yemen sun ce sun kai harin jirgin sama mara matuƙi kan matatar man fetur ta Aramco da ke Jazan, a gabar Bahar Maliya.Kakakin rundunar ƙungiyar, Yahya Saree, ya ce harin ya kasance martani ne ga abin da ya kira kutsen Saudiyya a arewa maso yammacin Yemen.Sai...











