All stories tagged :
More
Featured
Wani Sanatan Najeriya Barinada Ya Riga Mu Gidan Gaskiya
An tabbatar da rasuwar Sanata Mpigi Barinada, mai wakiltar mazabar Rivers South East a Majalisar Dattawan Najeriya.Akin Alabi, Shugaban Kwamitin Ayyuka na Majalisar Wakilai, ne ya tabbatar da rasuwar cikin wani sakon ta’aziyya da ya wallafa a shafinsa na X ranar Alhamis.Ya rubuta cewa: “Good night my dear friend....



![Petrol tanker falls into ditch in Ogun [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/Petrol-tanker-falls-into-ditch-in-Ogun-PHOTO-696x522.jpg)











