All stories tagged :
More
Featured
Yara 14 da aka sace daga Adamawa aka sayar da su...
Yan uwa da kuma iyaye sun zubar da hawayen farin ciki da kuma alhini lokacin da aka sada su da yaransu da aka samu nasarar kwato su daga jihar Anambra bayan da wasu mutane suka sace su suka sayar da su.
An mika yaran a hukumance a yayin wani taro...