All stories tagged :
More
Featured
Lakurawa sun kashe mutane 33 a jihar Kebbi
Yan ta'addan Lakurawa sun kashe akalla mutane 33 a yayin da su ka kai wasu jerin hare-hare kan al'ummomi da dama dake ƙaramar hukumar Arewa ta jihar Kebbi.
Ƴan ta'addar sun ƙaddamar da kai hare-haren ne a ranar Laraba.
A wata sanarwa da aka fitar ranar Alhamis, Bashir Usman mai magana...


![Police demote six officers, dismiss nine [See Names]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/04/Police-demote-six-officers-dismiss-nine-See-Names.jpg)












