All stories tagged :
More
Featured
Tinubu ya gana da TY Danjuma
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu a ranar Asabar ya gana da tsohon ministan tsaro, Janaral Theopillus Yakubu Danjuma a fadar Aso Rock dake Abuja.
Fadar shugaban kasar ce ta sanar da ganawar a cikin wasu hotuna da ta fitar dauke da gajeren sako.
Sako ya bayyana cewa " Shugaban kasa Bola...


![Senate sets up Welfare Committee [List of Members]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/06/1560432722_Senate-sets-up-Welfare-Committee-List-of-Members.jpg)













