All stories tagged :
More
Featured
Peter Obi ya shiga jam’iyar ADC
Tsohon gwamnan jihar Anambra, kuma mutumin da ya yiwa jam'iyyar Labour Party takarar kujerar shugaban kasa a zaɓen shekarar 2023, Peter Obi ya sanar da shigarsa jam'iyar ADC.
Obi ya sanar da shigarsa jam'iyar ne a wurin wani taro da ya gudanar a jihar Enugu wanda ya samu halartar jiga-jigan...











