All stories tagged :
More
Featured
Sojoji Sun Sanya Tukuici Ga Duk Wanda Ya Fallasa Manyan Shugabannin...
Rundunar Operation Hadin Kai ta ayyana wasu manyan shugabannin kungiyar ISWAP a matsayin wadanda ake nema bayan ta gano bayanansu daga na'urorin sadarwa da aka kwato a wani samame da aka kai a yankin Tafkin Chadi da ke Jihar Borno.A cewar rundunar, binciken da aka gudanar kan na'urorin ya...



![Insecurity: Fani-Kayode reveals why Service Chiefs sent their accountants to Gbajabiamila's summon [video]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/02/Insecurity-Fani-Kayode-reveals-why-Service-Chiefs-sent-their-accountants-to-Gbajabiamilas-summon-video.jpg)








