All stories tagged :
More
Featured
Shugaba Tinubu Ya Amince Da Gyare-gyaren Wasu Manyan Hanyoyin Gwamnatin Tarayya
Bola Ahmed Tinubu ya amince da fara gyaran wasu manyan hanyoyi uku na tarayya a Jihar Neja, tare da tsawaita hanyar Bodo–Bonny a Jihar Rivers.An yanke wannan hukunci ne bayan ganawar shugaban kasa da Ministan Ayyuka, David Umahi.Hanyoyin da za a gyara sun hada da Mokwa–Bida, Mokwa–Makeri da kuma...











