All stories tagged :
Law
Featured
Wasu makusantan El-Rufai sun fice daga jam’iyar APC
Wasu daga cikin makusantan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru Elrufa'i sun sanar da ficewarsu daga jam'iyar APC.
Mutane huɗu da suka rike mukamin kwamshinan a gwamnatin ta El-Rufai suka sanar da ficewarsu daga jam'iyar biyo bayan sauya sheƙar da El-Rufai ya yi daga APC ya zuwa jam'iyar SDP a...