All stories tagged :
Law
Featured
Gwamnatin Jihar Neja Ta Ceto Yara 21 Daga Hannun Masu Safarar...
Gwamnatin Jihar Neja ta ceto yara ƙanana 21 da aka yi niyyar safararsu daga ƙaramar hukumar Magama zuwa ƙasashen Mali da Nijar.An kama yaran ne a Gaidam, Jihar Yobe, tare da wanda ake zargi da safarar su, Mallam Abubakar.Mataimakin Gwamnan Jihar Neja, Kwamared Yakubu Garba, ya bayyana cewa an...