All stories tagged :
Health
Featured
Yadda Yunwa Ke Kara Kamari a Arewa Maso Gabashin Najeriya—ICRC
Kungiyar agaji ta Red Cross (ICRC) ta bayyana cewa sama da mutane miliyan 3.7 ke fama da matsananciyar yunwa a jihohin Borno, Adamawa da Yobe sakamakon rikicin da ya durƙusar da kasuwanci da hanyoyin samun aiki.ICRC ta ce tana taimakawa sama da iyalai 21,000 da iri da kayan aikin...