All stories tagged :
Hausa
Featured
Philip Aduda tsohon Sanatan Abuja, ya fice daga jam’iyar PDP
Philips Tanimu Aduda, tsohon sanatan birnin tarayya Abuja ya fice daga jam'iyar PDP.
A wata wasika mai dauke da kwanan watan 17 ga watan Maris da ya aike da ita zuwa ga shugaban mazaɓarsa ta Karu a karamar hukumar AMAC ta birnin tarayya Abuja ya ce murabus din nasa daga...














