All stories tagged :

Hausa

Jarumin Kannywood Umar Ascon Ya Rasu

Muhammadu Sabiu
Hausa

NLC Da TUC Sun Nuna Rashin Dacewar Ayyana Dokar Ta-Baci a...

Muhammadu Sabiu
Hausa

Trump da Putin Sun Cimma Yarjejeniya Kan Tsagaita Wuta a Yakin...

Muhammadu Sabiu
Hausa

Tinubu Ya Gana da Hafsoshin Tsaro, Akpabio da Wasu Manyan Jami’ai...

Muhammadu Sabiu
Hausa

Ƴan fashin daji sun yi garkuwa da mutane 7 a Neja

Sulaiman Saad
Hausa

An fasa bututun mai a jihar Ribas

Sulaiman Saad
Hausa

Rikici Ya Barke a Wani Yanki na Plateau Yayin Da Mutane...

Muhammadu Sabiu
Hausa

Rasha Ta Nuna Takaici Kan Asarar Rayukan Fararen Hula a Sabbin...

Muhammadu Sabiu
Hausa

NCAA ta amince kamfanin Max Air ya cigaba da zirga-zirga

Sulaiman Saad
Hausa

An Kama Mutumin Da Ake Zargi Da Hallaka Ƴar’uwar Matarsa

Muhammadu Sabiu
Hausa

Miyetti Allah Ta Karyata Zargin Shirin Kai Hari a Wasu Yankunan...

Muhammadu Sabiu

Featured

Hausa

Amurka Ta Yi Iƙirarin Raunata Sabon Jagoran Addinin Iran

Muhammadu Sabiu
Hausa

Sojojin Amurka Sun Tabbatar Da Mutuwar Ma’aikatan Jirgi Shida A Hatsari...

Muhammadu Sabiu
Hausa

Wani Makeken Jirgin Sojin Amurka Ya Yi Hatsari A Iraƙi

Muhammadu Sabiu
Arewa

Sojoji sun kashe kwamandan yan ta’addar ISWAP a Yobe

Sulaiman Saad
Muhammadu Sabiu

Amurka Ta Yi Iƙirarin Raunata Sabon Jagoran Addinin Iran

Sakataren tsaron Amurka, Pete Hegseth, ya bayyana cewa an raunata jagoran addinin Iran, Mojtaba Khamenei, kuma akwai yiwuwar an illata shi. Sai dai editan labaran ƙasashen waje na BBC ya ce ba a tabbatar da hakan ba.Hegseth ya yi wannan iƙirari ne lokacin da ya kafa hujja kan sanarwar...