All stories tagged :
Hausa
Featured
Trump Ya Ce Ya Kamata Ya Zama Cikin Masu Zaɓen Sabon...
Shugaba Donald Trump ya bayyana cewa ya kamata ya kasance cikin waɗanda za su zaɓi sabon jagoran addinin Iran.Trump ya yi wannan bayani ne a wata tattaunawa da kafar labarai ta Axios, inda ya ce yana kyautata zaton cewa jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta zaɓi ɗan marigayi Ayatollah...















