All stories tagged :
Hausa
Featured
El-Rufai Ya Musanta Sauya Sheƙa Daga Jam’iyyar APC Zuwa PDP
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya karyata rahotannin da ke cewa ya sauya sheƙa daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) zuwa Peoples Democratic Party (PDP).A wani saƙo da ya wallafa a dandalin sada zumunta na X, El-Rufai ya ce: “Ku yi watsi da waɗannan ƙarerayi da jita-jita marasa...