All stories tagged :
Hausa
Featured
Najeriya Ta Fara Shirin Mayar Da ‘Yan Kasarta Daga Afirka Ta...
Gwamnatin Najeriya ta fara shirin dawo da ‘yan kasarta da ke son komawa gida daga Afirka ta Kudu, sakamakon karuwar fargabar yiwuwar hare-hare kan baki a ƙasar.Ministar harkokin wajen Najeriya, Bianca Odumegwu-Ojukwu, ta bayyana cewa akalla mutum 130 ne suka riga suka yi rijista domin shiga shirin, inda ta...






